Firaministan Sweden Ulf Kristerson ya yi Allah wadai da kalaman shugaban jam'iyyar masu ra'ayin rikau, wanda ya yi kira da a kwace wasu masallatai tare da lalata su, ya kuma bayyana wadannan kalmomi a matsayin "rashin mutunci".
Lambar Labari: 3490222 Ranar Watsawa : 2023/11/28
Tehran (IQNA) Ma'aikatar kasuwanci ta kasar Aljeriya ta sanar da kaddamar da wani kamfen na haramta amfani da kayayyakin da ke dauke da alamomin kyamar Musulunci da kuma keta mutuncin al'umma a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488416 Ranar Watsawa : 2022/12/29